Membobin Cibiyar Binciken Musulunci ta Majalisar Shawarwari ta Musulunci sun gana da Ayatullah Ramazani
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na AhlulBaiti (As) –ABNA-ya habarta cewa: A ranar Asabar da yamma, 6 ga Disamba, 2025, membobin Cibiyar Binciken Musulunci ta Majalisar Shawarwari ta Musulunci sun gana tare da tattaunawa da Ayatullah Ramazani, Sakatare Janar na Majalisar AhlulBayt (a.s.) Ta Duniya.
Your Comment